scaricare-APK
File apk per Android
Informazioni in breve
In generale il file apk di Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) ha una valutazione di 0 su 10. Questo punteggio è cumulativo, la maggior parte delle migliori app su Google Play Store ha una valutazione di 8 su 10. Recensioni totali su Google Play Store: 0. Numero totale di recensioni a cinque stelle ricevute: 0. Questa app è stata valutata come negativa da un numero di 0 utenti. Il numero stimato di download supera le 50+ downloads unità, in Google Play Store Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) è situato nella categoria Dating, con tag , ed è stato sviluppato da ChoiceSSB. Puoi visitare il loro sito web not exists o contattarli tramite email a choiceapps8@gmail.com. Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) può essere installato su dispositivi Android dalla 4.4(Kitkat)+ in avanti. Forniamo solo file apk originali. Se qualcuno dei materiali presenti su questo sito viola i tuoi diritti, sei pregato di segnalarcelo. Puoi anche scaricare il file apk di Google ed eseguirlo utilizzando emulatori Android come Nox App Player, Bluestacks e KOPlayer. Puoi anche scaricare il file apk di Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) ed eseguirlo su emulatori Android come Bluestacks o KOPlayer. Versioni del file apk di Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) disponibili sul nostro sito: 1.0.0. L'ultima versione di Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) è la 1.0.0, caricata il 2021/19/10.
Screenshot di Makarantar Soyayya
Descrizione di Makarantar Soyayya

Akwai wata magana ko karin magana da masoyan asali suke fadi akan soyayya, wato SOYAYYA dadi tafi zuma dadi! wantn haka yake tabbas babu abin da yafi so dadi a rayuwa inkasameshi ke ko kai da masoyinki ko masoyiyarka ka chaba, haka zalika kema kincaba.

Soyayya fa halitta neh kuma kamar yadda ubangiji ya haliccemu maza da mata yasanya wannan halintan a zuciyarmu wato halittar so.

Wannan manhaja mai suna Makarantar soyayya ya qunshi kalamai da rubuce rubuce masu dadi da mahimmanci akan soyayya, so, kauna da sauransu. Iya kalaman soyayya da cika alqawari da kula da junanku amatsayinku na masoya shi ne zai qara danqon soyayyanku.

wasu daga cikin kalaman soyayyan da yakamata kina fadi masa ko kana fadiwa masoyiyarka sunhada da

Amincin Allah da kariyarsa da yaddarsa su tabbata ga sarauniyar kyawawa. Tauraruwa mai haskaka duniya. Gani nazo gareki ko na samu jin daddadan kalamanki masu sanya nutuwa ga mai sauraro. Sannan naga kyakkyawar surar da Allah ya baki wadda ke samar da farin ciki da nishadi ga mai kallo. Taku kike tamkar sarauniya, ina so nayi amfani da wannan damar na bayyana miki yadda sonki yake a cikin zuciyata, sonki yabi jijiya ya ratsa tsoka ya fasa kashi da bargo da ke nake rayuwa sonki shi jinin ya zam Yabonki shi ne abincina begenki shi ne ruwan shana, kaunarki ita ta zamto min numfashi na, my one ba zan iya rayuwabaa idan babu ke kece farin ciki na da tunaninki nake kwana da yabonki nake tashi ne ci zancenki duk nake mokin zuciya ke ce abar alfaharina kece kadai idaniyana ke iya gani,ki tallafawa dan marayan da ya rasa duk wani farin ciku don ganin ya sameki. Kece kadai zaki iya dawomin da farin ciki na da walwalata da dariyata idan kikace bakya sona zan rasa rayuwata.

Zuwa ga bakuwar zuciya mai kyakkyawar fuska hadi da kyakkyawan suna mai dadin kamshi mai kyakkyawan Murmushi mai zazzakar murya, ita ke sani na manta komai. Haka kyawawan idanuwanki sukansa na zamanto makaho a yayin da suka yo arba da kyakkyawar mace tana kusanto almajirinta, idan naji an kira sunanki sai naji wani nishadi tamkar an yimun albiski dujinn da yimun albishir da aurenki ma hadi da duk kaina farin ciki na idan na tunaki sai naji wani shauki ko aiki ki yarda da ni ki sani a cikin zuciyarki sarauniyar mata.

Cronologia delle versioni Makarantar Soyayya
Nuovo in Makarantar Soyayya 1.0.0
Soyayya Dadi Tafi zuma zaqi.
Makarantar Soyayya
So
Si prega di valutare questa app
Più informazioni
Altre Makarantar Soyayya versioni APK per Android
Android popolare app